Cutar Sankarar Mafitsara ga Maza

Sauti 09:22
Taswirar mafitsara
Taswirar mafitsara Wikimedia commons

Shirin lafiya Jari ya yi bayani ne game da ci gaban inganta kiwon lafiya a nahiyar Afrika inda aka samu wata na’urar fidar Mafitsara ba tare yanka mutum ba. Shirin ya zanta da mutanen da aka yi wa aikin da kuma jin tabakin likitoci.