Bukin cika shekaru 50 na sarkin Kano a kan karagar mulki

Sauti 10:00
Channels TV

Shirin na yau zai leka masarautar Kanon dabo, da ke Arewacin Nigeria, inda a karshen makon da ya gabata, aka yi bukin cika shekar 50, da mai martaba Alhaji Dr Ado bayero ya dare gadon sarautar ta Kano.Cikin wannan shirin, Nasiruddeen Muhammad ya leka masauratar ta Kano, ida aka yi shagulgulan, kuma ya sami tattaunawa da masu ruwa da tsaki a bukin, a yi saurare lafiya.