Gasar Wimbledon a shekarar 2013

Sauti 10:09
Roger Federer da Andy Murray a gasar Wimbledon a shekarar 2012
Roger Federer da Andy Murray a gasar Wimbledon a shekarar 2012

Shirin Duniyar wasanni na wannan makon ya duba gasar Wimbledon ne da aka fara bugawa a yau Litinin inda zakarun 'Yan wasan Tennis na duniya za su fafata a wasannin daban daban.