Kwallon kafa

Liverpool ta sayo Aspas na kungiyar Celta Vigo

'Yan wasan Liverpool a lokacin da suke muranar zira kwallo a kakra wasan da ta gabata
'Yan wasan Liverpool a lokacin da suke muranar zira kwallo a kakra wasan da ta gabata

Kungiyar kwallon kafar Liverpool ta kasar Ingila, ta kammala sayen dan wasan nan, Iago Aspas wacce ta sayo daga kungiyar kwallon kafar Celta Vigo. 

Talla

Dan shekaru, 25, Aspas wanda ya zirawa Celta Vigo kwallaye 12 a kakar wasan da ta gabata, an yi cinikinshi ne na kudi da ya kai yawan kusan miliyan 12 na dalar Amurka.

Shine dan wasa na uku da Liverpool ta yi cefanensa bayan mai tsaron baya Kolo Toure da Luis Alberto da ta siyo daga Sevilla.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI