Palasdinu

Mahmud Abbas ya amince da murabus din Firaminista Hamdallah

Shugaban Palasdinawa, Mahmud Abbas
Shugaban Palasdinawa, Mahmud Abbas Reuters/Mohamad Torokman

Shugaban Palasdinu, Mahmud Abbas, ya amince da murabus din Firaministansa, Rami Hamdallah, kwanaki 18 da rantsar da shi kan karagar mulki.

Talla

Rahotanni sun ce, murabus din ya biyo bayan rigingimun cikin gida tsakanin da kokawar mulki tsakanin jami’an Gwamnatin.

An nada Hamdallah ne a ranar biyu ga watan Yuni a matsayin wanda yam aye gurbin Salam Fayyad.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI