Kamaru

Fashin Teku: ECOWAS da ECAS za su samar da dakaru

Zauren Taron ECOWAS
Zauren Taron ECOWAS

Shugabanin Kasashen Afrika ta Yamma, da Afrika ta Tsakiya, sun kammala taronsu a Yaoundé a kasar Kamaru, inda suka dauki kudirin kafa rundunar da za ta yi yaki da ‘Yan fashin teku. Daga zauren taron Kabir Yusuf ya aiko da rahoto.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI