Dambarwar siyasar Jahar Taraba a Najeriya

Sauti 21:00
Danbaba Suntai gwamnan Jahar Taraba da ke jinya a Amurka
Danbaba Suntai gwamnan Jahar Taraba da ke jinya a Amurka saharareporters

Shirin Tattaunawar karshen mako ya tattauna ne game da dambarwar siyasar Jahar Taraba inda ake ci gaba da cece kuce akan makomar gwamnatin Jahar saboda rashin lafiyar gwamna Danbaba Suntai da ke jinya a Amurka.