Ra'ayin masu sauraren game da yajin aikin Kungiyar Mai a Najeriya
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 20:00
Kungiyar Ma’aikatan Mai NUFENG a Najeriya ta janye yajin aikin da ta shiga amma an samun dogayen layukan motoci a gidajen mai, sakamakon karancin man fetur da ke da nasaba da yajin aikin na kwanaki 3. Kafin yanye yajin aikin, masu sauraren RFI sun bayyana ra’ayinsu.