Najeriya-Sudan

Najeriya ta kare kanta game da al Bashir

Shugaban kasar Sudan Omar al-bashir
Shugaban kasar Sudan Omar al-bashir Reuters

Najeriya ta kare matsayinta na kin Cafke shugaban kasar Sudan, Omar hassan al Bashir , lokacin da ya ziyar ci kasar don halartar taron kungiyar kasashen Afrika. Daga fadar Shugaba Jonathan, Kabiru Yusuf ya aiko da rahoto.