Bakonmu a Yau

Farfesa Jerry Gana

Sauti 02:30
Farfesa Jerry Gana
Farfesa Jerry Gana thenationonlineng

Kungiyar yankin tsakiyar Najeriya ta Middle Belt  ta bayyana aniyarta na ganin ci gaba da zaman Najeriya a matsayin kasa guda, ba tare da ballewar wani yanki ba. Shugaban kungiyar Farfesa Jerry Gana ya bayyana haka a tattaunawar su da Tasi'u Zakari, bayan ya gabatar da kasida ga kwamitin bayar da shawara kan gudanar da taron kasa.