Ra'ayin masu saurare game da Annobar Cutar Tarin Fuka

Sauti 15:31
Cutar Tarin Fuka
Cutar Tarin Fuka Crédit : Getty Images/ David Rochkind

Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya tace cutar tarin fuka ta hallaka mutane miliyan daya da dubu dari uku a cikin shekarar da ta gabata, abinda ya sa cutar da tafi hallaka jama’a bayan cutar kanjamau. Masu sauraren RFI Hausa sun bayyana ra'ayinsu.