Dandalin Siyasa

Dambarwar Sayen Motoci a Ma'aikatar Sufuri a Najeriya

Sauti 21:03
Ministan Sufurin Jiragen Saman Najeriya Princess Stella Oduah
Ministan Sufurin Jiragen Saman Najeriya Princess Stella Oduah

Shirin Duniyarmu A yau ya tattauna ne da 'Yan Jarida game da dambarbawar sayen Motoci masu sulke da suka wuce kima da Ministan Sufuri Princess Stella Oduah  ta saya, lamarin da ya janyo cece kuce a Najeriya da har ya kai kungiyoyin fararen hula suka gudanar da zanga-zanga domin neman a hukunta Ministan. Bashir tare da abokan shirinsa sun tattauna wannan batu.