Kasuwanci

Tsarin takaita kudi a Najeriya

Sauti 10:05
tsabar kudin Najeriya
tsabar kudin Najeriya Juguda.com

Shirin Kasuwa a kai maki dole ya tattauna ne game da sabon tsarin takaita kudi a hannayen Jama'a wanda Babban Bankin Najeriya ya kaddamar a wasu manyan biranen kasar.