Najeriya

Mutanen Anambra sun koka game da zaben Gwamna

Peter Obi, Gwamnan Jahar Anambra a Najeriya
Peter Obi, Gwamnan Jahar Anambra a Najeriya AFP/Pius Utomi Ekpei

Hankulan al’ummar Jihar Anambra ya karkata zuwa ga hukumar zabe ta jihar domin jin ranar da za a gudanar da zabe a sauran yankunan da ba a samu damar gudanar da zaben a ranar ranar Assabar. Nasirudden Mohammad, da ake hidimar zaben da shi yace Jama’a sun damu matuka sakamakon rashin kammala zaben a ranar daya.

Talla

Rahoto: Mutanen Anambra sun koka game da zaben Gwamna

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.