Hon. Kawu Sumaila

Sauti 03:14
Ginin Majalisar dokoki a Najeriya
Ginin Majalisar dokoki a Najeriya Xnaija

‘Yan majalisar wakilan Najeriya sun amince da tsawaita dokar ta-baci, da shugaba Goodluck Jonathan ya bukata a yankin arewa maso gabacin kasar, da ke fama da tashe tashen hankula. Ko me ‘Yan Majalisun suka dogara da shi? Nasirudden Muhammad ya tattauna da Dan majalisa Hon kawu Sumaila.