Ranar kyamatar Auren dole da Muzgunawa Mata
Wallafawa ranar:
Yau ne 25 ga watan Nuwamba ake bukukuwan ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin kyamatar matsalar muzgunawa ‘yaya mata da ake yi a sassan kasashen duniya da suka hada da auren dole. Alkalumman Majalisar sun ce akalla yara mata 39,000 ake yi wa auren dole a rana a fadin duniya. Salissou Issa daga Maradi ya diba matsalar a Nijar cikin Rahotonsa.
Talla
Rahoto:Ranar kyamatar Auren dole da Muzgunawa Mata
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu