Kida, Al'adu da Fina-Finai

Kidan kwarya da al'adar Anko a Najeriya

Sauti 20:00
Marigayiya Hajiya Sa’adatu Aliyu da ake kira Barmani Choge da ke kiran kwarya a Najeriya
Marigayiya Hajiya Sa’adatu Aliyu da ake kira Barmani Choge da ke kiran kwarya a Najeriya wordpress.com

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Hajiya Tambaya mai Amada Fan-ladan a Zaria da ke kidan kwarya. Shirin kuma kamar kullum ya yi sharhi akan mawaka tare da diba al'adar Anko a Najeriya.