Isa ga babban shafi
Najeriya

Dokar haramta aure jinsi guda ta fara aiki a Bauchi

Jami'an hukumar Hisbah suna sintiri a Jahar Kano.
Jami'an hukumar Hisbah suna sintiri a Jahar Kano. AFP/File, Aminu Abubakar
Zubin rubutu: Awwal Ahmad Janyau
Minti 6

A daidai lokacin da kungiyoyi da wasu kasashen yammaci ke sukar kafa dokar da ke haramta auren jinsi guda a Najeriya, Wata kotu a garin Bauchi ta zartar da hukuncin bulala 20 a kan wani matashi da ya amsa laifin cewa shi dan luwadi ne. yayin da akwai matasa 12 da aka gurfanar a gaban kotun kan wannan zargi. Daga Bauchi Shehu Saulawa ya aiko da Rahotanni guda biyu game da wannan batu.

Talla

Rahoto: Kotun Bauchi ta zartar da hukuncin Bulala 20 ga Dan luwadi

Rahoto: Dokar Luwadi ta fara aiki a Bauchi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.