Isa ga babban shafi
Najeriya

Gwamnati ta daurawa mutane 250 aure a Sokoto

Gwamman Sokoto Alh Aliyu Magatakarda Wamakko
Gwamman Sokoto Alh Aliyu Magatakarda Wamakko thenation
Zubin rubutu: Awwal Ahmad Janyau
Minti 3

A Karshen mako ne aka gudanar da auren ma'aurata 250 maza da mata wanda Mai martaba Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya jagoranta a wani bikin auren da gwannatin Jahar Sokoto ta shirya domin rage yawan wadanda basu da aure da kuma saukaka wa matan da kuma mazajen don su samu sukunin yin auren. An  yi wannan auren ne karkashi wata kungiya ta hada auren sunna da ke jIhar. Daga Sokoto  wakilinmu Hassan Sahabi Sanyinnawal ya aiko da Rahoto.

Talla

Rahoto: An daurawa mutane 250 aure a Sokoto

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.