Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Wani ya kera tashar Rediyo a Sokoto

Sauti 10:25
Munawwar Injiniya Abubakar Bello Asara yaron wanda ya kera tashar Rediyo a Jahar Sokoto, Najeriya
Munawwar Injiniya Abubakar Bello Asara yaron wanda ya kera tashar Rediyo a Jahar Sokoto, Najeriya RFI/Hassan Sahabi
Da: Awwal Ahmad Janyau

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa, ya leka ne a jahar Sokoto, birnin Shehu, da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya, kuma shirin ya kai ziyara ne a gidan Rediyon da wani mai suna Eng Abubakar Bello Asara ya kera mai cin karamin zango kuma ya ke yada shirye shiryensa a cikin Jahar. Shirin ya tattauna da hukumomin Najeriya akan tanadin doka dangane da wannan batu.

Talla

Hotunan na'urorin tashar Rediyo da Injiniya Abubakar Bello Asara ya samar a Jahar Sokoto a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.