Nijar
‘Yan Najeriya na kwarara zuwa Maradi domin neman maganin tarin fuka
Wallafawa ranar:
‘Yan Najeriya da dama ne ke zuwa birnin Maradi na jamhuriyar Nijar domin neman maganin cutar Tarin Fuka a Asibitin garin Maradi, saboda rashin samun kula a gida. Akwai tallafin abinci da magani da wata kungiyar kasar Belgium mai suna Damien ke ba su har su warke. Kamar yadda Salisu Issa daga Maradi ya aiko da rahoto.
Talla
Rahoto: ‘Yan Najeriya na kwarara zuwa Maradi domin neman maganin tarin fuka
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu