Ra'ayi: Taron shugabannin Turai da Afrika a Brussels
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 14:52
An bude taron shugabannin kungiyar kasashen Afrika da takwarorinsu na kungiyar kasashen Turai a Brussels, inda bangarorin biyu ke nazari kan kasuwanci da tattalin arziki da kuma magance tashe tashen hankulan da ake samu a Afrika. Masu sauraren Rfi Hausa sun bayyana ra'ayinsu akan yadda suke kallon hadin kai tsakanin bangarorin biyu.