Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayi: Ci gaba da fuskantar matsalar tsaro a Najeriya

Sauti 15:21
Wasu daga cikin dakarun Najeriya
Wasu daga cikin dakarun Najeriya Ben Shemang / RFI

Matsalar tsaro kalubale ne dake ci gaba da fuskantar Najeriya musamman ma a Arewa maso gabashin kasar. Wani kiyasi da aka yi a 'yan kwanakin nan ya nuna cewa akalla mutane sama da 2000 suka rasa rayukansu a hare haren da ake alakantawa da 'yan kungiyar Boko. Ko a jiya lahadi mutane sama da 40 ne suka mutu a garin Mubi dake Jihar Adamawa. Yau akan wannan shirin na jin ra'ayoyin masu saro zai ta'allaka tare da Ramatu Garba Baba.