Najeriya

Jonathan ya mika sunan Shekarau a matsayin Minista

Tsohon Gwamnan Kano Sardaunan Kano Ibrahim Shekarau
Tsohon Gwamnan Kano Sardaunan Kano Ibrahim Shekarau

Shugaba Goodluck Jonathan na Najeriya, ya mika sunayen mutane hudu ga Majalisar dokokin kasar domin a tantance su a shirin da ya ke yi na basu mukaman minista. Daga ciki wadannan mutane hudu, akwai tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau, wanda ya canza sheka daga APC mai adawa zuwa jam’iya mai mulki ta PDP. Daga Kano, wakilinmu Abubakar Isa Dandago ya aiko da rahoto game da yadda mutanen Kano suke kallon wannan matakin.

Talla

Rahoto: Jonathan ya mika sunan Shekarau a matsayin Minista

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.