Bakonmu a Yau

Malam Ibrahim San San

Sauti 03:19
Wani daji a kasar  Côte d'Ivoire.
Wani daji a kasar Côte d'Ivoire. RFI / Matthieu Millecamps

Hukumar ayyukan Gona da samar da Abinci ta Majalisar dunkin Duniya FAO ta fidda Rahoton kashedi cewar duniya na fuskantar kalubalen raguwar Gandayen Daji. Hukumar haka ta lissafa kasashe 10 da tace an fi fuskantar wannan matsalar tun daga shekarar 1990 zuwa 2010. Faruk Muhammad Yabo ya zanta da Malam Ibrahim San San ma’aikaci a ma’aikatar kananan hukumomi ta jihar Kano bangaren masu kula da Gandayen Daji.