Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayi: Nadin Sanusi Lamido Sanusi a matsayin Sarkin Kano

Sauti 15:46
Sabon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi
Sabon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi

Shirin ra'ayoyin masu sauraro a wannan raba ya tattauna ne akan nadin Sanusi Lamido Sanusi a matsayin sabon Sarkin Kano bayan rasuwar Mai martaba Dr. Alhaji Ado Bayero a ranar Juma'ar da ta gabata.