Najeriya

‘Yan bindiga sun kashe mutane 10 a Filato

Shingen binciken jami'an tsaro a Jahar Filato Najeriya
Shingen binciken jami'an tsaro a Jahar Filato Najeriya ktravula.com

Wasu ‘Yan bindiga sun kashe mutane 10 ciki hard a Jami’an tsaro a wani hari da suka kai a karamar hukumar Riyom a Jahar Filato. Wakilinmu daga Jos Muhammad Tasiu Zakari ya aiko da Rahoto.

Talla

Rahoto: ‘Yan bindiga sun kashe mutane 10 a Filato

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.