Bakonmu a Yau

Bakonmu A yau; Farfesa Peter Lassa

Sauti 03:25
capitalfm.co.ke

A yau ce ranar da aka ware domin tunawa da kananan Yara a Nahiyar Afruka, ranar da aka kebe domin bitar matsalolin da kananan Yara ke fuskanta da kuma lalabo hanyoyin magance su.Akan haka Asusun tallafawa Ilimin kananan Yara na Majalisar dunkin Duniya UNICEF ya fidda Rahoton cewar akalla kananan Yara Miliyan 10 ne basa zuwa Makaranta a yankin Arewacin Najeriya, to ko yaya masana Ilimi ke kallon wannan professor Peter Lacer ya amsa mana wannan tambayar a hirarsu da Faruk Muhammad Yabo