Najeriya

Manoma suna korafi a Najeriya

Manomi tare da Shanun huda a Tanzania
Manomi tare da Shanun huda a Tanzania Ebby Shaban Abdallah

Manoma a Tarayyar Najeriya a kowace shekara, kan yi korafin rashin samun kulawar gwamnatocinsu ta fuskar ba su tallafin habaka sana’arsu ta noma, don rage dogaro da shigo da abinci daga ketare. Cikin wannan rahoto, wakilinmu a Bauchi, Muhammad Ibrahim, ya duba shirin sayar da takin zamani na bana a Jihar Bauchi tare da kokarin da gwamnatoci ke yi, don magance matsalar karkatar da takin zamani zuwa kasuwannin bayan fage.

Talla

Rahoto: Manoma suna korafi a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.