Najeriya

Mutanen kudancin Borno zasu samu tallafi

Wasu iyayen 'Yan matan garin Chibok da aka sace a cikin  Jihar Borno a Najeriya
Wasu iyayen 'Yan matan garin Chibok da aka sace a cikin Jihar Borno a Najeriya Reuters/Stringer

Majalisar Dinkin Duniya ta bullo da wani shirin kawo dauki ga al'ummomin Chibok da kewaye a kudancin jihar Borno a Najeriya, al'ummomin da ke fuskantar matsaloli na abubuwan more rayuwa da kiwon lafiya da abinci, sakamakon matsaloli na tsaro. Wakilin mu Shehu Saulawa ya kimanta wannan taimakon da muhimmancinsa a cikin rahoton da ya aiko.

Talla

Rahoto: Mutanen kudancin Borno zasu samu tallafi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.