Bakonmu a Yau

Bakonmu A yau; Malam Nasir el-Rufa'i

Sauti 02:21
Malam Nasir El Rufa'i Tsohon ministan Abuja a Najeriya
Malam Nasir El Rufa'i Tsohon ministan Abuja a Najeriya Safari News Nageria

Sakamakon yanda cin hanci da rashawa ke kokarin zaman ruwan-Dare a tsakanin ‘yan Nigeria, duk da cewa ana ganin ‘yan kasar a matsayin masu bin addini sau da kafa, wata kungiyar kwararru da ‘yan kasuwa musulmai, ta shirya taro don bayyana illolin matsalar ta cin Hanci a tsakanin al’umma

Talla

Taron dai ya sami halartar tsohon ministan Abuja, Malam Nasiru el-Rufai, wanda kuma ya gayawa abokin aikinmu Nasiruddeen Muhammad, yanda matsalar take a tarayyar Nigeria.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.