Najeriya

Bam ya sake tashi a Abuja

Wata mota da aka kona a lokacin da bam ya tashi a Najeriya
Wata mota da aka kona a lokacin da bam ya tashi a Najeriya AFP

Wani Bam ya sake tashi a wata kasuwar Abuja.Rahotani daga birnin tarayyar Najeriya na Abuja na cewar da Marecen yau ne Bom ya sake tashi a Abuja.  

Talla

An bada labarin cewar jami’an hukumar bada agajin gaggauwa ta kasar wato NEMA sun taimaka wajen garzayawa da mutanen da hatsarin ya rutsa da su zuwa Asibitin.

Sheidu gani da ido sun bayyana cewa motocin hudu ne suka lalace sanadiyar tarwacewar wannan bam.

Hukumomin sun tabbatar da aukuwar lamarin, yayi da jami’an tsaro ke ciggaba da gudanar da sitirin dama gudanar da bicinke a kai.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.