Isa ga babban shafi
Najeriya

Boko Haram: Sarakunan Hausawa sun yi gargadi ga mazauna Lagos

Tsakiyar Birnin Lagos a Najeriya
Tsakiyar Birnin Lagos a Najeriya Getty Images
Zubin rubutu: Awwal Ahmad Janyau
1 min

Majalisar Sarakunan Mutanen arewa a Lagos, ta yi gargadi ga mutanen arewa a wani a wani taron manema labarai, bayan harin da kungiyar Boko Haram tace ta kai Unguwar Apapa makwanin uku da suka gabata. Mahaman Salisu Hamisu ya halarci taron kuma ya aiko da rahoto.

Talla

Rahoto: Sarakunan Hausawa sun yi gargadi ga mazauna Lagos

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.