Tattaunawa da Sadiq Sani Sadiq

Sauti 20:00
Tauraron fina-finan hausa Sadiq Sani Sadiq
Tauraron fina-finan hausa Sadiq Sani Sadiq hausafilm.tv

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya tattauna ne da Sadiq Sani Sadiq da Aisha Abubakar taurari da ke sharafi a fina-finan hausa a Kano a Najeriya.