Najeriya

Matalauta sun karu a Najeriya

'Yan gudun hijira a kasar Jamhuriyar demokuradiyar Congo
'Yan gudun hijira a kasar Jamhuriyar demokuradiyar Congo Reuters

Alkalumman da ofishin Majalisar Dinkin Duniya mai kula da ci gaban kasashe ya fitar, ya bayyana cewa Sama da mutane Biliyan biyu da Miliyan biyu ne ke fama da talauci a kasashen duniya. Wakilin RFI Hausa a Abuja Muhammad Kabir Yusuf, ya yi dubi a game da rahoton yawan Matalauta a Najeriya da Bankin duniya ya fitar.

Talla

Rahoto: Matalauta sun karu a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.