Nijar

Ana yawan amfani da hannun Hagu

Shugaban Amurka Barack Obama yana rubutu da hannun hagu
Shugaban Amurka Barack Obama yana rubutu da hannun hagu ireadhands.com

Mutane da dama daga cikin jama’a na fifita amfani da hannu da kafa na hagu maimakon na dama da a dabi’ance aka fi amfani da shi wajen harakokin yau da kullum, ta yanda har wasu daga cikin jama’a ke musu kallon kazamai Ibrahim Malam Tchilo ya aiko da rahoto.

Talla

Rahoto: Ana yawan amfani da hannun Hagu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI