Manjo Yahaya Ibrahim Shinku mai ritaya

Sauti 03:37
Sojojin Najeriya da ke fada da Mayakan Boko Haram a dajin Sambisa
Sojojin Najeriya da ke fada da Mayakan Boko Haram a dajin Sambisa Ben Shemang / RFI

Bayan ikirarin da Mayakan Boko Haram suka yi na kafa sabuwar daular Musulunci a garin Gwoza Jihar Borno a cikin wani sakon bidiyo da suka aiko. Ko ya masana suke kallon wannan ikirari da kuma makomar Najeriya? Awwal Janyau ya tattauna da Manjo Yahaya Ibrahim Shinku mai ritaya.