Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Al'adu: Shirin al'adunmu na gado kan Mijaddadi Shehu Usmanu dan Fodio karo na Biyu

Sauti 09:55
Da: Faruk Yabo

A makon jiya mun gabatar maku da shirin ne kan Shehu Usmanu bin Fodio da kuma batun da’awarsa ko kuma tajdidin Addinin da ya yi a yankunan kasar Hausa da kewaye, ga dai Faruk Muhammd Yabo mai gabatar da wannan shirin a kowane Sati.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.