Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Shirin al'adunmu na gado kan rayuwar Mamman Shata Katsina 3

Sauti 10:06
Da: Abdoulaye Issa

A baya mun gabatar maku da shiri musamman kan Dr Mamman Shata Katsina wani shahararren mawaki a yankin Arewacin Najeriya, Sai dai idan kuna iya tunawa, kun bi mu bashin sauran shirin da muka yi alwashin nemo masana Harshe da al’adu da za su yi mana tsokaci akan Dr Mamman Sahta.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.