Najeriya

Manoma na bukatar taimako a Najeriya

Manomi yana huda a Nahiyar Afrika
Manomi yana huda a Nahiyar Afrika Ebby Shaban Abdallah

Noma na daya daga cikin sana’o’in da jama’a suka fi dagaro da su musamman ma a cikin kasashe masu tasowa, sai dai ko shakka babu wannan sana’a ce da ke tattare da manyan kalubale. Kuma Najeriya, kasar da ta fi kowace yawan jama’a a Nahiyar Afirka, na daya daga cikin kasashen da Manoma ke fuskantar kalubale. Wakilinmu na Bauchi Shehu Sauwalawa ya yi mana dubi a game da wannan batu a cikin rahoton da ya aiko.

Talla

Rahoto: Manoma na bukatar taimako a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.