UBE: Ilimin Kwamfuta a Makarantun Firamare
Wallafawa ranar:
Sauti 10:01
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna ne akan ayyukan hukumar UBE da ke kula da samar da ilimin bai-daya a Najeriya. Shirin ya yi nazari ne musamman game da samar da ilimin kwamfuta a makaratun Firamare, tare da kai ziyara wata Makarantar Firamare a Jihar Zamfara. Shirin kuma ya tattaunawa da masu ruwa da tsaki a sha’anin ilimin a Najeriya.
Talla
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu