Tantance 'Yan Fim a Fina-finan Hausa

Sauti 21:00
'Yan wasan Fim a Fina-Finan Hausa a Najeriya
'Yan wasan Fim a Fina-Finan Hausa a Najeriya ciroma.blogspot.

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya yi nazari ne game da sabon tsarin tantance 'Yan Fim da aka bullo da shi a sha'anin tafiyar da masana'antar Fina-finan Hausa a Najeriya.