Nijar

Ranar Yaki da cutar Sida

Wani mai fama da cutar Sida a Haïti.
Wani mai fama da cutar Sida a Haïti. UN Photo/Armando Waak

A ranar yaki da cutar HIV ko kuma Sida a duniya, hukumar lafiya ta mayar da hankali wajen kara yawan wadanda za su amfana da irin tallafin da ake ba su domin yaki da cutar. Rahoton hukumar ya ce ko shakka babu ana samun raguwar adadin jama’ar da ke kamuwa da cutar tun daga shekara ta 2000, yayin da a wasu kasashe 26 da suka yi kaurin suna wajen fama da cutar aka samu nasarar dakatar da ita da kimanin kashi 50 cikin dari. Wakilinmu na Maradi a jamhuriyar Nijar Abdurazak Abubakar, ya hada mana rahoto a game da masu fama da wannan cuta a yankin.

Talla

Rahoto: Ranar Yaki da cutar Sida

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.