Ta'aziyar Marigayi Ibro tare da iyalansa
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 19:09
Shirin Kida da Al'adu ya yi ta'aziya ne tare da Mahaifan Marigayi Rabilu Musa Dan Ibro shahararren Dan wasan fina-finan barkwanci na Hausa. Shirin kuma ya yi nazari game da wakokin Ibro.