Dr Mohammed Kabir Isa na Jami’ar Ahmadu Bello Zaria
Wallafawa ranar:
Sauti 03:25
Ministan Tsaro na kasar Faransa Jean-Yves Le Drian ya nemi kasashen Afrika su dauki matakai na bai-daya domin yakar al’amarin barazanar masu kai hare-haren ta’addanci a nahiyar. Ministan na Magana ne a taron kasa-da-kasa da ake yi a Dakar na kasar Senegal game da harkan tsaro a Afrika. Dangane da wannan Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dr Mohammed Kabir Isa na Jami’ar Ahmadu Bello Zaria