Kamaru

Boko Haram ta kai hari a Jakana cikin Kamaru

Harin da Mayakan Boko Haram suka kai a Amchide
Harin da Mayakan Boko Haram suka kai a Amchide AFP PHOTO/REINNIER KAZE

A Jamhuriyar Kamaru kungiyar Boko haram ta kai hari garin Jakana kusa da Amchide da ya hada iyaka da garin Banki na Tarayyar Najeriya, Inda rahotanni ke cewa an samu hasarar rayukan fareren hula akalla 7, da kuma sojoji da dama. Har ila yau maharan sun kona garin na Jakana kurmus lamarin da ya tilastawa daruruwan mutane tserewa daga yankin. Bayan faruwar wannan lamarin Wakilin RFI a Marwa Ahmed Abba ya kai ziyara a garin kuma ya aiko da rahoto.

Talla

Rahoto: Boko Haram ta kai hari a Jakana cikin Kamaru

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.