Bakonmu a Yau

Tsohon Gwamnan Kaduna Alhaji Balarabe Musa

Sauti 03:24
Tsohon Gwamnan Kaduna Alhaji Balarabe Musa
Tsohon Gwamnan Kaduna Alhaji Balarabe Musa mynewswatchtimesng

Tsohon gwamnan Kaduna Alhaji Balarabe Musa da tsohon Ministan kudin Najeriya Cif Olu Falae sun kafa wata Jam’iyyar Hadaka da ta kunshi gungun Jam’iyyun siyasa da dama domin tunkarar Manyan Jam’iyyun siyasa guda biyu APC da PDP a zaben 2015. Manyan ‘yan siyasar na Najeriya sun radawa sabuwar Jam’iyyar sunan Credible Alternative Alliance CAA. Balarabe Musa yace yanzu ‘Yan Najeriya suna da zabi uku a cikin tattaunawar da suka yi da Awwal Janyau.