Ilimi Hasken Rayuwa

Wani matashin Kano ya samar da sakuritin Mota da Babur

Sauti 09:51
Motoci a Birnin Moscow na Rasha
Motoci a Birnin Moscow na Rasha REUTERS/Sergei Karpukhin

Shirin ilimi Hasken rayuwa ya tattauna ne da Bilya Shehu Abdullahi matashi a garin Kano wanda ya samar da makarin tsaro wato na’urar sakuriti na ababen hawa, mota da babur domin maganin barayi.