Bakonmu a Yau

Shugaban Karamar Hukumar Kukawa Musa Alh Bukar

Sauti
AFP PHOTO/STRINGER

Sabanin Ikirarin hukumomin tsaron Najeriya cewar mutane 150 kawai mayakan Boko Haram suka kashe a garin Baga, Shugaban karamar hukumar Kukawa Musa Alh Bukar ya shaidawa Rediyo Faransa cewar mutanen da aka kasha sun zarce 2,000, a zantawarsa da wakilin RFI Bilyaminu Yusuf da ke Maiduguri.