Bakonmu a Yau

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya kai ziyara a Maiduguri

Sauti 03:39
Dr Jibrin Ibrahim na cibiyar nazari kan dimokuradiyya a Abuja
Dr Jibrin Ibrahim na cibiyar nazari kan dimokuradiyya a Abuja

Shugaban Nejeriya Goodluck Jonathan, ya kai ziyarar ba zata a garin Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno a ranar alhamis, yankin da ake kallo a matsayin babbar cibiyar ‘yan Boko Haram. Wannan ne dai karo na farko da Jonathan ya ziyarci garin na Maiduguri tun bayan ziyarar da ya kai a watan Maris na 2013. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dr Jibrin Ibrahim na cibiyar nazari kan dimokuradiyya da ke birnin Abuja, domin yin dubi a game da wannan ziyara da shugaban ya kai, ga kuma yadda zantawarsu ta kasance.